iqna

IQNA

kasar Burtaniya
Tehran (IQNA) Masallatai biyu a birnin Birmingham na kasar Ingila suna raba buhunan abinci ga mabukata a daidai lokacin da lokacin sanyi ke kara tsanata da kuma tsadar makamashi.
Lambar Labari: 3486851    Ranar Watsawa : 2022/01/22

Teahran (IQNA) ‘Yan majalisa musulmi a kasar Birtaniya sun yi kakkausar suka kan yadda gwamnatin kasarke nuna halin ko in kula kan nuna kyama ga musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3486629    Ranar Watsawa : 2021/12/01

Tehran (IQNA) Gwamnatin kwarya-kwaryan cin gashin kai ta Falastinawa ta yi kakkausar suka kan saka kungiyar Hamas a cikin kungiyoyin 'yan ta'adda da gwamnatin Burtaniya ta yi.
Lambar Labari: 3486583    Ranar Watsawa : 2021/11/20

Tehran (IQNA) an fara gudanar da bincike kan cinna wuta da wasu suka yi a wani masalaci da ke birnin Manchester na kasar Burtaniya .
Lambar Labari: 3486301    Ranar Watsawa : 2021/09/12

Tehran (IQNA) wani bincike ya yi nuni da cewa sakamakon matakan da gwamnatin China take dauka a kan musulmin Uighur adadinsu zai ragu da yawan mutane kimanin 4.5.
Lambar Labari: 3486241    Ranar Watsawa : 2021/08/26

Tehran (IQNA) wata kungiyar musulmi a kasar Burtaniya da ke gudanar da ayyukan jin kai da taimako ta samu lambar yabo daga sarauniyar kasar.
Lambar Labari: 3485985    Ranar Watsawa : 2021/06/05

Tehran (IQNA) za a gudanar da zaman taro domin tunawa da zagayowar lokacin rasuwar marigayi Imam Khomeini a  birnin Landan na kasar Burtaniya .
Lambar Labari: 3485964    Ranar Watsawa : 2021/05/30

Tehran (IQNA) wata makaranta mallakin musulmi a yankin Blackburn a kasar Burtaniya tana bayar da tallafi ga marassa galihu.
Lambar Labari: 3485655    Ranar Watsawa : 2021/02/15

Tehran (IQNA) musulmi a kasar Burtaniya sun bayar da gagarumar gudunmawa wajen dakile cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485474    Ranar Watsawa : 2020/12/19

Tehran (IQNA) an gabatar da wani shiri na gida babban masallaci a kusa da birnin Manchester na kasar Burtaniya .
Lambar Labari: 3485339    Ranar Watsawa : 2020/11/05

Tehran (IQNA) shugaban kasar ya bayyana cewa ko alama Faransa ba ta kiyayya da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3485337    Ranar Watsawa : 2020/11/05

Tehran (IQNA) kwamitin kare hakkokin musulmi a kasar Burtaniya ya kaddamar da kamfe na kare hakkokin musulmi a kasar China.
Lambar Labari: 3484867    Ranar Watsawa : 2020/06/06